Karatun littafin:
اترك أثراً قبل الرحيل
KA BAR WANI GURBI A RAYUWARKA KAFIN MUTUWA
Darasi na 07
Tare da UMAR SHEHU ZARIA
Rana: Duk ranar Alhamis
Wuri: Masallacin No. 1 Ashiru Road, Legislators Quaters, Unguwar Dosa, Kaduna.
Lokaci: Bayan sallar Magrib zuwa Isha'i.