Комментарии:
Abindai, akwai abin dariya, wajan cewa ya wuce Buk,a turanci , shi Kuma mlm ibrahim Kalile Yana yin wasu abubuwa ne dan Burge mutane ba da Shari,a tazo da shi bane
Ответить.اغترب للناس حسابهم وهم في غفلةٍ. نسأل الله السلامة والعافية
ОтветитьMacha Allah Allah yasa mudace
Ответитьسبحان الله 😂😂😂😂😂
ОтветитьDan Allah Kudena Bibiyar Aibobin Bayin Allah.
ОтветитьIkon Allah America 😊😊😊😊 duniya ina Zaki damu
ОтветитьAllah masani
ОтветитьMudai mu yi kyu kyuwa zato karmu ayi batashi yana da dalilisa
ОтветитьIko allah inda ranka duniya budurwar wawa🙄
ОтветитьHhhhh 😂 malam
ОтветитьCab!!!, Allah yajikan malam ja'ar Mahmud Adam, inama sunanan
ОтветитьAllah ka shiryaddamu ka rabamu da karya
ai wannan maganar tasa cikin hankali
Hhhhhh
ОтветитьGaskiyane mlm🙏🙏
ОтветитьHhhhh malm 🤣🤣🤣
ОтветитьTuranci🤣🤣🤣
ОтветитьAllah ya baka lafiya yussuf ali
ОтветитьAssalamu Alaykum WarahmatulLahi WabarakatuHu. Nasiha Gareka Babu Shakka da ina da lambar wayar ka da na kira ka amma bani ita. Mu rika kiyaye mutunci da alfarmar yan'uwantaka musamman Jagororin da Al'ummah suke ganin su da kima. Ba mu yi magana da Mal. ba amma bisa kyautata Zato Matarsa ce ga danta nan Kusa da ita. Irin wannan Videos ina Kiransa Home Videos wato video ne da a ke dauka a cikin gida domin nishadi ga iyali kadai. Kuma idan iyali suka hadu suka gyara waje da sanya fitilu da kayan kawa babu wani (Ajnabi) Miji daga waje ba kalaman batsa ko kalamai masu tada sha'awa ko cakuduwar mata da maza an Shirya taro ne domin farantawa iyali ka yanka CAKE ya sanya bakin Matar ka bana zaton kayi laifi a Shari'a ance? Kuma ya kamata a matsayin ka na Malamin Addini ka tuntube Mal.Ibrahim Khalil kaji daga bakinsa cewa kaga video yaya abin yake? Domin kare mutuncin shugaban Majalisan Malamai. Kuma mecece amfanin yadawa irin wannan labarin musamman a matsayinka na Malamin Addini. Idan mu ka aibatashi wace irin riba ko dadin za mukaji domin yada irin wannan labari kaima zata shafe ka a matsayinka na mai da'awa. Irin wannan Malamai ta ba mutuncin su matsala za ta faifar ga al'ummah domin makiya Addini zasu fa ke Suna sukar Addini. Allah ya hada kan Musulmi ya daukaka Musulunci da Musulmi.
ОтветитьAllah yasamuna daga masu rabu a duniya da lahira
ОтветитьTa ishi Mutum Zunubi Babba ya Rika Yada Duk Abinda ya ji ko ya gani!! Abinda Yahudawa suke so kenan mu rika taunawa da bibiyar Malamai da Shugabanni muna cin zarafin muna fadan abinda bamu da tabbacin sa. Masamman a samu wanda yake da'awa yana bankado bayanai Marasa amfani ga Al'ummah maimakon ya rika wa'azi da nasiha. Wace riba zamu samu idan mu ka aibanta Malamai a iron duniya muka ci mutuncin su. Ba Duk Abinda naji ko ka ganin za kayi magana ba. Da Mutum ya zama tushen fitina...
ОтветитьWanda duk yabi son burgewa mutane to dama ya dau hanyar karya
ОтветитьAllah ya saka da alkhairi
ОтветитьAllah ya kauta wlh mutane suna bata lokacin su akan wannan mutumin malam nura Khalil ai ya dade da dauko hanyar dulmiyar da mutane Allah ya shirye shi inmai shiryiwa ne
ОтветитьWai 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
ОтветитьMalam wan na fa ba malami bane nidaman bansan shiba acikin malamai cewa yayifa wai waka halakce kawai dan duniyane
ОтветитьYusuf Ali uban bilki ke nan ai akwaiy abun dayayima wannan kuma sai shi da Allah Allah ya shir yasa
Ответить🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Subhanallahi Allah kyauta
ОтветитьToh fah Allah ya kyau ta
ОтветитьAllah karabamu da munafikin mutum kana kafa hujja da hadisin wanda Annabi yatsine wa amru bin as
Ответить🤣🤣🤣🤣🤣🤣
ОтветитьMartha j gervis
Ответить🤣🤣🤣wai turancin shi ya wuce na b.u.k, Allah ya kyauta yasa mu gama da duniya lfy
Ответить😏😏😏😏😏
Ответитьka iya bakika Wlh
Ответить😃😃😃
ОтветитьAllah swt ya shirye mu shirin addini
Ответить